Yace "na gode Inna" ya fice daga falon. Au wato saboda babu matarso kwalliya bata biya kudin sabulu ba shiyasa ni banza ka dauko kayan dabada sunana akayi ba kakawo munko? Dazata iya ramuwar gayya da tanada yanda zatayi ta cusa mishi Santa kona Wata Daya ne tabbas babu abunda zai hanata daukan fansa, kila nauyin da takeji a kirjin ta ya ragu tanaso ta koyama kanta kinsa tanaso tayi fito na fito da zuciyarta ta shirya damarar kwatan yancin kanta tun kafun ya kashe ta da kanta, idan banda bakar talauci da tuni ta bar gidanshi koda gari babu suger ne takoma gaban ummin ta saidai kuma wani nauyin zata daura musu ganin da ita suka dogara koba komai idan zaiyi tafiya yanadan barin mata kudi masu tsoka shi take aika ma iyayan ta suna Kara chefane kai koma ta koma Mayyar bazata barta cikin kwanciyar hankali ba"zuciyarta" Dan itace weakness dinta but komai lokaci ne tana kuma Addu'ar sauki wurin Allah. Kokuma goma? Mara yan'ci?
nest...